West Ham za ta matsa ƙaimi a farautar ɗan wasan Brighton Evan Ferguson, mai shekara 20 a watan Janairu. (Football Insider) ...